Min menu

Pages

Ya kashe budurwar bayan ta kawo shi dakinta sannan ya yanke wadannan abubuwan a jikinta

 Ya kashe budurwar bayan ta kawo shi dakinta sannan ya yanke wadannan abubuwan a jikintaAn tsinci gawar wata budurwa a dakinta jim kadan bayan ta kawo saurayi dakinta...


Budurwar yar kimanin shekara ashirin da uku an samu wasu sassan jikinta a yanke bayan da aka tabbatar da cewa ta mutu jim kadan bayan data kawo wani saurayi dan bana bakwai dakinta.


Wannan al'amarin ya faru ne a jihar Delta a wani local government da ake cewa ethiope

Budurwar da ba'a tabbatar da sunanta ba amma majiyar tace da dare an ganta ta shigo tare da saurayi wanda ake tunanin shine ya kashe ta kuma ya tafi da wani sashi na jikinta.Comments