Min menu

Pages

Shienan ta tabbata :-Babban kamfanin sadarwa na MTN zai bar Najeriya

 LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Babban kamfanin sadarwa na MTN zai bar Najeriya Babban kamfanin sadarwa na MTN ya bayyana cewa zai tattara nashi da nashi zai bar Najeriya saboda matsalolin tsaro.


Kamfanin ya bayyana cewa rayuwar ma'aikatan sa tana cikin hadari, don haka ya shirya barin Najeriya.


Shin miye ra'ayin ku akan wannan ne?Comments