Min menu

Pages

Wani zaiyi WUF da tsohuwar jarumar fina-finan hausa Rahida mai sa'a

 Yanzu-yanzu muke samun labarin tsohon jarumin kannywood zai angwance da tsohuwar jarumar Rahida mai sa'a..


Jarumin da yai nasarar yin awun gaba da jarumar ba kowa bane face Rabiu iyantama kamar yadda jarumar ta baiyana a shafinta na Instagram.


In baku manta ba jarumar ita ce wacce kwanan nan akai shira da ita har take bayyana cewa zuwa dubai yafi mata sauki fiye da taje wata kasuwa a Kano.

Comments