Min menu

Pages

Sojojin Nijeriya sun tashi zuwa jihar Imo domin murkushe yan IPOB

Sojojin Nijeriya sun tashi zuwa jihar Imo domin murkushe yan IPOBYanzu haka da sanyin safiyar nan rundunar sojojin Najeriya ta tashi zuwa jihar Imo domin murkushe 'yan kungiyar IPOB


Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da 'yan kungiyar suka kashe sojoji sama 60 da kuma 'yan sanda sama da 70 da wasu sauran jami'an tsaro.


Kungiyar IPOB dai ta lashi takobin cewa baza ta daina kai hare-haren ta'addanci ba har sai an basu kasar su ta Biafra da suke fafutuwar kafawa.

Comments