Min menu

Pages

AN FARA ƘERA WAYAR HANNU A NIJERIYA

 AN FARA ƘERA WAYAR HANNU A NIJERIYAShugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zartarwa na tarayya, inda ya rantsar da kwamishinonin tarayya na hukumar kidaya ta kasa da hukumar ma’aikatan gwamnatin tarayya tareda ƙaddamar da Wayar hannu ta farko da kamfanin HMTI Otunba Niyi Adebayo ya fara yi a Najeriya a fadar gwamnati, Da ke Abuja. Ranar 9 ga watan Yuni, 2021.

Comments