Min menu

Pages

RARARA YA SAKI SABUWAR WAKAR DAYA KARBI DUBI DAYA AGUN MAGOYA BAYAN BUHARI

 RARARA YA SAKI SABUWAR WAKAR DAYA KARBI DUBI DAYA AGUN MAGOYA BAYAN BUHARI




KU KARANTA WANNAN:- shugaban majalisar dattawa ya biya naira million 100 sadaki na matar da zai aura

Shin Rarara ya saki sabuwar wakar da ya ce zai yiwa shugaba Muhammadu Buhari wacce har yace sai masoya Buharin sun biya naira dunu daya daya kafin ya rera wakar? Wannan ita ce mafi yawan tambayar ta mutane ke yi a kan mawakin.

Buhari bazai taba dawowa da Rai ba idan yayi wannan tafiyar inji Nnamdi Kanu

A karshen makon daya gabata ne shahararren mawakin siyar nan a Najeriya Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wanda aka fi sani da Rararan waka, ya sanar da cewa zai saki sabuwar wakar sa wacce ya karbi naira dubu dubu domin ya yiwa mai girma shugan Najeriya Muhammadu Buhari.

 An fitar da sabuwar sanarwa akan wadanda suka yi thumbprint na N-POWER BATCH C

Daga karshe dai mawakin ya ce a kara hakuri saura kiris ya saki wakar wacce aka dade ana tsumayin jiranta, muna fatan zai sake ta ba da jimawa ba.

Comments