Min menu

Pages

KIRAN RUWA: Su Sowore sun aza Naira miliyan 10 ga duk wanda ya mari shugaba Buhari a gobe Alhamis a birnin Lagos

 KIRAN RUWA: Su Sowore sun aza Naira miliyan 10 ga duk wanda ya mari shugaba Buhari a gobe Alhamis a birnin LagosA gobe Alhamis ne dai shugaba Buhari zai tafi Lagos domin buda hanyar jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibada.


Omoyele Sowore dai yana daga cikin mutane dake matukar adawa da shugaba Buhari da gwamnatin sa.Adon haka ne suka aza Naira Miliyan 10 ga duk wanda ya mari shugaba Buhari kamar yanda aka mari shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron.

Comments