Min menu

Pages

An sanar da hujja da kuma dalilin da yasa wannan mutumin ya mari shugaban kasar faransa Emmanuel macron

An sanar da hujja da kuma dalilin da yasa wannan mutumin ya mari shugaban kasar faransa Emmanuel macron



Mutumin daya shararawa shugaban kasar Faransa mari yayi hakan ne don ya samu Subcribe a YouTube Channel din sa ne


Mutumin da ya shararawa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron mari mai suna Damien Tarel mai shekara 28 ya yi hakan ne don ya samu Subcribes a YouTube Channel din shi ne.


Mutumin wanda aka garfanar da shi a gaban 'yan sanda a yau Labara an gano cewa bai taba aikata wani mummunan aiki ba sai a wannan karo.


Adon haka za a gurfanar da shi a gaban kotu domin tuhummar sa da laifin cin zarafi. Wanda yake a dokar kasar ta Faransa za a daure shi ne na tsawon shekara 3 tare da biyan tarar dala $55,000.


Kamfanin YouTube ya bayyana cewa ya samu miliyoyi mutane da suka yi Subcribing Ranar Talata sakamakon wannan mari da aka yi wa shugaban kasar Faransa.

Comments