Min menu

Pages

Jerin jahojin da suka fi yawan karuwai a Nijeriya

 Jerin jahojin da suka fi yawan karuwai a NijeriyaKu karanta wannan:- yan Arewa Jahilai ne shine yasa ko jarabawa basa ci amma kuma sune ke mulki inji Nnamdi Kanu


Nijeriya kasa ce da take da girma sannan ta tara kowanne kalar mutane kamar yadda ta tara yaruka kala kala da kabilu mabambanta..


A yau cikin shirin namu na zagaye duniya zamu tsaya ne cikin kasar Nijeriya sannan mu kawo muku jerin wasu jahohi da suka fi yawan karuwai da kuma mata masu zaman kansu..


Kamar yadda kuka sani cikin Nijeriya akwai jahohi masu yawa kuma kusan kowacce jihar akwai abinda suka fi kwarewa a kai, wasu noma wasu kiyo wasu harkar kasuwanci wasu kuma dai gasu nan baza ace ga abinda suka iya ba.


To yau jerin jahojin da suka fi yawan karuwai zamu kawo muku gasu kamar haka

Jihar Lagos


Jihar Edo


Abuja


Enugu


Ogun


Delta


Kaduna


Wadannan sune jerin guraren da suka fi ko ina yawan karuwai a Nijeriya domin anan karuwai suke baza hajarsu domin su sayar zaku gansu reras akan tituna suna neman wanda zai dauke su..
Comments