Min menu

Pages

Yan Arewa Jahilai ne shine yasa ko jarabawa basa ci amma kuma sune ke mulki inji Nnamdi Kanu

 Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi KanuShugaban masu rajin kafa ƙasar Biafra Nmdi Kanu ya yi kaca-kaca da ƴan Arewa


“Mutanen Arewa basu da ruwan teku amma su ke shugancin sufurin jiragen ruwa”.


“Ba su da komai a harkar man fetur amma sun fi kowa rijiyar mai. Kuma su ke shugabancin matatar man fetur”.


“Kuma jahilai ne saboda basacin jarabawa a makaranta amma suke shugabancin alkalan alkalai na kasa, da kuma akawunta janar na kasa”.


“Kuma shugaban hafsoshin sojoji duk su ne”. Inji Shugaban IPOB Nnamdi Kanu.


Nnamdi Kanu dai ya yi fice wajen suka da zagin al’ummar arewacin Najeriya, da kuma nuna ƙabilancinsa a fili.

Comments