Min menu

Pages

HUKUMAR HISBAH TA KANO, TA UMARCI WANNAN YARON YA YI SALLAH RAKA'A DARI.

 HUKUMAR HISBAH TA KANO, TA UMARCI WANNAN YARON YA YI SALLAH RAKA'A DARI.Bayan yayi ikirarin ya daina yin Sallah, saboda aske masa kai da Hukumar ta yi. Hukumar tasa an sake kawo mata shi. Aka yi masa nasiha. Kuma nan take, aka umarce shi da yin SALLAH RAKA'A DARI.Comments