Min menu

Pages

Gwamnan jihar Ondo ya yi wa al'ummar jihar sa sabuwar mayankar Aladu domin su daina cin naman shanu

 Gwamnan jihar Ondo ya yi wa al'ummar jihar sa sabuwar mayankar Aladu domin su daina cin naman shanuGwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya samarwa al'ummar jihar sa ta Ondo sabuwar mahautar Aladu domin ganin al'ummar jihar sun ci gaba da cin naman Aladu a maimakon naman shanu.


Gwamnan ya bayyana cewa jihar sa tana tafka gagarumar asara a sayen shanu da sauran nau'o'in dabbobin Hausa.

Karanta wani labarin:- Ina neman matar aure amma yar masu kudi duk muninta inji wani mutum

Adon haka Gwamnan ya bayyana cewa gwamnatin sa zata bunkasa kiwon Aladu don ganin al'ummar sa sun koma cin naman Aladu.

Comments