Min menu

Pages

WATA SABUWA:- Mai kamfanin Facebook ya kira shugaba Buhari da marar hankali saboda ya dakatar da Twitter

WATA SABUWA:- Mai kamfanin Facebook ya kira shugaba Buhari da marar hankali saboda ya dakatar da Twitter Mark Zuckerberg ya kira shugaba Buhari marar hankali saboda ya dakatar da Twitter a Najeriya


Mai kamfanin Facebook Mark Zuckerberg ya shawarci shugaba Buhari da ya je a duba lafiyar sa domin baida hankali.


Mark ya bayyana hakan ne a shafin sa na Twitter kwana biyu bayan da shugaba Buhari ya dakatar da Twitter a Najeriya.


Mark Zuckerberg ya ci gaba da cewa" Akwai yiyuwar shugaba Buhari yana fama da cutar rashin tunani mai kyau".

Ga abinda yace a shafinsa na TwitterShin wane mataki kuke ganin ya dace Buhari ya dauka kan Mark Zuckerberg?Comments