Min menu

Pages

Zan kirawo ruwa idan ba ai min aure ba inji wata budurwa

 Zan kirawo ruwa idan ba ai min aure ba inji wata budurwaIdan har ba ai gaggawar yimin aure ba gaskiya zan kirawo ruwa domin na gaji da zaman jiran ina ganin samari suna wuce wa haka a hanya ba..


Dan haka kodai a aurar dani kona wuce Lagos

Matashiyar mai suna Ummi ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter.

Wannan kalubale ne da mata da yawa ke fuskanta dan haka yanada kyau idan kai mahaifin yarinya ne daga zarar kaga ta fara girma ta isa aure to kawai in har ta samu miji ka aurar da ita yafi.Comments