Min menu

Pages

Na daki matata na korota daga gidana amma dubi yadda wani abokina yai mata:- wani magidanci ya koka

 Na daki matata na korota daga gidana amma dubi yadda wani abokina yai mata:- wani magidanci ya kokaAbinda abokina yai akan matata gaskiya banji dadinsa ba domin bai kyauta min ba ko kadan inji wani magidanci.


Dan ina dukan matata bai dace dan na korota daga gidana shi kuma yai min haka ba..


Wani magidanci yace abinda abokinsa yai masa gaskiya baiji dadi ba domin ya aure masa mata saboda ya saketa..


To da aka bi diddigin labarin sai akaga shi wannan mijin kullum saiya doki matarsa sannan ya koreta daga gidan to rannan bayan ya gama dukanta sai yace ya sake ta ta bar masa gida..

Bayan wani lokaci da faruwar wannan batun sai kawai ji akayi tayi aure kuma abokinsa ta aura, wanda hakan bayyi masa dadi ba.

Comments