Min menu

Pages

WATA AL'ADA:- Inda ake so sai mace tayi jima'i da maza masu yawa kafin ayi aurenta

 


Wata kabila inda dole sai mace tayi jima'i da maza masu yawa idan har ta zama budurwa kafin aje ga batun aurenta.


Kabilar Tsami wata kabila ce dake zaune acan wani yanki da ake ce masa omo valley, mutanen sun kasance manoma ne sosai da suke noma amfanin gona da dama.


Banda wannan sunada al'adu da dama da kuma bukukuwa wanda suke yi tsakanin maza da mata a cikin kowacce shekara.


Da zarar yarinya ta zama budurwa takai munzalin aure a wannan kabilar ta tsamay to mahaifanta ne zasu zaba mata miji koda bata sonsa kuma su aura Mata.


Yan matan wannan kabilar suna sanya kananan kaya domin su dauki hankalin samari dasu yayinda matan dake da aure suke sanya dogon Kaya.


Idan an muku baiko da yarinya cikin wannan kabilar to kuwa zaka iya yin jima'i da matar da akai muku baiko da ita.


Bayan haka an amince budurwa ta kwanta da duk wanda taga dama idan har ba ai aurenta ba.Comments