Min menu

Pages

Mace nada damar da zata auri maza sama da goma lokaci guda a wannan kabilar

 


Mace nada damar aurar maza masu yawa a wannan kabilar kuma lokaci guda.


Kamar yadda muka sani mudai yadda al'adar mu da addininmu suka nuna mace iya miji daya zata aura bata da ikon aurar maza koda guda biyu ne lokaci guda.


To su wannan kabilar ba haka suke ba, kabilar zo'e kabila ce da suke kebance su kadai suke rayuwarsu acan wani yanki na kasar Brazil.


Su kadai suke rayuwarsu ba tare da sun san kowa ba kafin daga bisani mutane su fara shiga inda suke, sun kasance suna noma abubuwa kamar su audiga da sauran amfanin gona.


Kabilar zo'e basu da wani shugaba da suke karkashin mulkinsa dan haka suke yadda suka ga dama a zaman da suke.


Ba wani abu bane su a gare su domin mace daya ta auri maza sama da daya a lokaci guda domin sunce hakan shine daidai.


Ga duk mai son ganin cikakken bayanin a bidiyo saiya danna koren rubutun dake kasa


Danna nan


Danna nan dan kallon bidiyo


Ga asalin bidiyon
Comments