Min menu

Pages

Wallahi aure nake so, bazan iya hakurin har 2022 banyi aure ba~ Khadija Ibrahim

 Wallahi aure nake so, bazan iya hakurin har 2022 banyi aure ba inji Khadija IbrahimWata tsaleliyar budurwa mai suna Khadija Ibrahim ta bayyana cewa tana cikin tashin hankali, domin yanayin take ciki na bukatar 'da namiji baza ta iya hakurin kai wa 2022 ba tare da ta yi aure ba.


Matashiyar ta bayyana cewa tun farkon Azumin nan babu wata addu'a da take yi illa ta Allah ya kawo mata mijin aure nagari. Domin yanayin da take ji idan ta kai 2022 ba tare da aure ba zata shiga damuwa.


Akan haka matashiyar ta nemi 'yan uwa musulmi da su sanya ta cikin addu'a Allah ya kawo mata mijin aure.Comments