Min menu

Pages

Shin kunada labarin garin da idan rana ta fito awa uku kawai take ta fadi?

 Duniya tana da fadi tare da girma sannan bangare bangare ne.Wani yankin yanada idan rana ta fito tana yin kwajen wata uku kafin ta fadi wani gurin kuma bata haura tsawon kwana daya take faduwa.


Shin cikin duniya kunsan garin da rana awa uku kawai take idan ta fito sannan ta sake faduwa?


Tsibirin wekan wani tsibiri ne cikin duniya da yake kasar Oman can wani yanki na larabawa.


Bincike ya nuna idan rana ta fito awa uku take kurum sannan ta sake faduwa dare yayi kenan.


Misalin karfe sha daya da rabi ranar ke fitowa ta fadi karfe biyu da rabi.

Comments