Min menu

Pages

An kama jirgi mallakin tsohon shugaban kasa Abdussalam dauke da makamai za'a kaiwa yan bindiga

 LABARAI DA DUMI-DUMIN SU!An cafke jirgin sama dauke da makamai za a kaiwa 'yan bindiga mallakin tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar


Hukumomi a jihar Niger sun cafke jirgin wani sama wanda yake kaiwa 'yan bindiga muggan bindigogi da harsasai  a kauyen Arina a cikin karamar hukumar Shiroro a jihar Neja.


Wannan jirgin dai an bayyana cewa mallakin tsohon shugaban kasa ne Abdulsalam Abubakar kamar yanda George Udom ya bayyana.


Shin jama'a miye ra'ayin ku akan wannan mummunan labari?


Allah ya tona asirin masu son tada hankalin kasar Nijeriya

Comments