Min menu

Pages

Tashin hankali:- Sababbin ma'aurata dole ne suyi jima'insu na farko a gaban kowa a wannan kabilar

 


Assalamu alaikum barka da zuwa duniyar labarai gidan da yake kawo muku labarai da kuma sauran abubuwa na yau da kullum da suka shafi labarun kabilu da yankuna da sauran abubuwa.


Yau muna dauke muku ne da labarin wata kabila da suke gabatar da wata al'ada a cikin bikin auren su. Wacce dole sai ango da amarya sunyi jima'i a gaban mutane a daren farko na amarcin su.

A al'adun Swahili amare da kuma angwayen da a ke yin aure suna da wadanda ke jagorantar auren yayin daren farko wanda miji da mata zasu tare a daki a matsayin ma'aurata. Ana nada jagororin ne domin yin nasiha ga amarya tare da ango yayinda amaryar ta tare a gidan mijinta.


Wannan nasihar da ake wa amarya itace wacce ake horas da ita akan yadda ake wadatar da miji.


Wasu mutane a bangaren miji da matar suna tsayawa ga ango da amaryar domin suyi jima'i a gaban idanunsu domin tabbatar da yadda matar da mijin suke.


A wannan al'adar ta Swahili wasu daga cikin yan uwan amaryar sune ke tsayawa dan ganin amaryar tayi kokari yayin daren farkonsu.


Daga karshe bayan sun tabbatar da babu matsala shikenan aure ya dauru sai su fice subar gidan shikenan.

Comments