Min menu

Pages

DA DUMI-DUMI: Yan fashi sun kai hari fadar shugaban kasa ta Aso Rock

 DA DUMI-DUMI: Yan fashi sun kai hari fadar shugaban kasa ta Aso Rock har sun shiga gidan shugaban ma'aikatan Buhari 


Karanta wannan:- kabilar da miji da mata ke yin jima'i a gaban mutane a daren farko na amarcin su

Wasu da ake zargin yan fashi ne sun kai farmaki gidan shugaban ma'aikatan fadar Gwamnatin tarayya Gambari da kuma gidan wani Alhaji Maikano dake fadarsa Aso Rock.


Da yake gasgata labarin kakakin Shugaban kasa Garba Shehu ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace ya faru ne da misalin karfe 3 na daren jiya.


Sai dai ya ce babu wani abun tada hankali akai domin tuni an dauki mataki akai.

Comments