Min menu

Pages

Isra'ila na daf da rushe masallacin ƙudus:- innalillahi wa Inna ilaihirraji'un

 INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI'UN:Isra'ila na daf da rushe masallacin ƙudus.


Ya ku ƴan uwa musulmin duniya mu sa ƴan'uwanmu palasɗinawa cikin addu'o'inmu mu duba kuga yadda azzaluman sojojin ƙasar Isra'ila suka yi kaca kaca da masallacin ƙudus dai dai lokacin da musulmin palasɗin, ke gudanar da sallah.


Da fatan za kuyi shared zuwa sauran group don nema musu addu'a daga bakin ƴan uwa musulmi, muna fatan Allah ya yi masu maganin wannan zalunci ameen.


Amma hakikanin gaskiya abubuwan da ake ya fice gona da iri saboda takura da kuma cusgunawa musulmi da ake.


Ya za ace mutane baza a barsu su gabatar da ibada ba kullum sai an tasar musu da hankali.


Allah ya kare musulmi a duk inda suke a fadin duniyar nan

Comments