Min menu

Pages

Ta kashe jariranta guda biyu saboda wannan dalilin

 Ta kashe jariranta guda biyu yan sati shida da haihuwa saboda wannan dalilinMatar ta kashe jariran nata ne guda biyu wanda duka duka basu fi sati shida ba da haihuwa.


Wannan al'amarin ya faru ne a birnin new York, inda matar ta kashe yayan nata guda biyu sannan ta zauna da gawarsu har tsawon kwana hudu.


Lokacin da aka kama matar sannan aka nemi ta fadi dalilin da yasa tai wannan aikin sai ta kada baki tace yaran ne saboda suna yawan takura mata da kuka.


Dan haka kawai ta dauki wannan matakin domin ta saukakawa kanta daga takurar da jariran suke mata.Comments