Min menu

Pages

Sabon albishir ga yan N-power batch c daga shugaban kasa Muhammad Buhari.A taron ranar ma'aikata da aka gabatar shugaban kasa ya bayyana kudurinsa na kara yawan ma'aikatan N-power da ake shirin dauka.


Yace yanzu gwamnatinsa a shirye take data dauki ma'aikatan N-power din har guda miliyan daya maimakon dubu dari biyar din da take son dauka a baya.


Munyi nazarin kara yawan ma'aikatan ne saboda halin da ake ciki kuma domin matasa su samu suma su dogara da kansu.

 


Comments