Min menu

Pages

Dole ne mu karawa man fetur kudi Dan haka ku shirya sakon Buhari ga yan Nijeriya

 Labarai da dumi-dumin su!Doli ne mu karawa man fetur kudi, don haka 'yan Najeriya ku shirya~Buhari 


Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan Najeriya su shirya domin akwai yiyuwar karawa man fetur kudi daga yanzu zuwa kowane lokaci.


Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa doli ne a karawa man fetur kudi matukar ana son ta iya biyan albashin ma'aikata na wannan wata da muke ciki na mayu.


Kwana da biyu da suka wuce ne dai babban daraktan Kamfanin mai na kasa NNPC Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa kamfanin bazai  saka kudi a cikin asusun gwamnatin tarayya ba saboda harajin da kamfanin yake biya ya lakume kudaden da ake samu

Comments