Min menu

Pages

Nijeriya zata taimakawa kasar Chadi da tsaro Dan tabbatar da zaman lafiya :- BUHARI

 Nijeriya zata taimakawa kasar Chadi da tsaro Dan tabbatar da zaman lafiya :- BUHARINijeriya zata taimakawa kasar Chadi da tsaro domin tabbatar da zaman lafiya a kasar inji shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari.


Buharin ya fadi maganar ne lokacin da sabon shugaban kasar ta Chadi ya kawo masa ziyara fadar shugaban kasar.


Shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari ya dauki alwashin taimakawa kasar ta Chadi da abubuwan da suka danganci tsaro domin a tabbatar da zaman lafiya a kasar.


In baku manta ba a kwanan baya mutanen sunyi rashin shugaban kasar tasu ta sanadiyyar kashe shi da masu tada kayar baya sukai wanda hakan shine yasa dansa ya gaje shi.


Comments