Min menu

Pages

N-POWER BATCH C SUN FITAR DA LIST

 N-POWER BATCH C SUN FITAR DA LISTAssalamu alaikum barka da wannan lokacin sannan sannunmu da sake haduwa daku a wannan gidan.


Kamar yadda mutane suke zaman jira da sauraron ganin an fitar da list na wadanda suka cike tsarin N-power to yau dai abu yazo domin sun fitar da list ta hanyar shiga portal dinsu wanda ta cikinsa mutane sukai wannan test din wato jarabawa.


Idan mutum ya samu portal din ya bude zasu nuna masa duk abinda ake bukatar yasa..


Dan haka ga mutanen da basu san yadda ake shiga ba yakai ku direct gurin da portal din nasu yake kai tsaye ya shiga wannan Link din da zamu ajiye muku saidai yanada nauyi yanzu saboda mutane suna kansa sosai amma idan mutum yaci gaba dayi zai bude..

Ga Link din da zaku shiga 

👇👇👇

N-power batch c shortlist

Allahu ya taimaka ya bada nasara da rabo

Comments