Min menu

Pages

Ku bar izalah ku dawo tijjaniyya domin ku rabauta~ kiran Dahiru Bauchi ga samari

 Ku bar izalah ku dawo tijjaniyya domin ku rabautaShahararren malamin addinin nan kuma jagora na darikar tijjaniyya ya kira matasa cewar idan har suna so su tsira to suyi saurin dawowa zuwa tijjaniyya.


Malamin yace muna kiranku ne da ku bar izalah ku dawo tijjaniyya domin samun rabo.Domin tijjaniyya itace muke ganin tafi fiye da izalah dan haka matasa ku dawo cikinta domin samun rabo.


Daga karshe malamin yayi addu'a akan Allah ya kawo zaman lafiya a kasar dama duniya baki daya.

Comments