Min menu

Pages

Kasar Amurka zata taimakawa palasdine domin su yaki Isra'ila

Kasar Amurka zata taimakawa palasdine domin su yaki Isra'ila Za mu taimakawa Palasdiwa idan suka bukaci haka~ Amurka


Kasar Amurka ta bayyana cewa a shirye take data taimakawa kasar Palasdiwa a yakin da suke yi da Isra'ila matukar suka bukaci hakan.


Jakadiyar kasar Amurka Linda Thomas-Greenfield ce ta bayyana hakan a yau da yammacin nan.

Comments