Min menu

Pages

Duk wanda zai aure ni ya tabbatar ya kori mahaifiyarsa a gidan da zamu zauna inji wata budurwa

 Duk wanda zai aure ni ya tabbatar ya kori mahaifiyarsa a gidan da zamu zauna inji wata budurwaNi ban amince na zauna gida daya da maman miji na ba koda na kwana daya ne dan haka duk mai bukatar aure na sai yabi umarni..


Matashiyar mai suna Khadija ta fadi wannan maganar ne a shafinta na Twitter.


Budurwar tayi kaurin suna a shafin Twitter din dan haka ta fadi ka'ida tare da irin mijin da take so ta aura.


Duk wanda yake so ya aureni to dole fa zai amince da ka'ida ta mamansa baza ta zauna a gidan ba koda kuwa na kwana uku ne a cewar kadijan.


Koda yake ta goge rubutun yanzu haka saboda caa din da mutane sukai mata kowa na fadar maganganu a kanta.

Comments