Min menu

Pages

ABIN MAMAKI:- Kabilar da maza ke canjen matar da suke aure zuwa ga wani mijin

 Kabilar da maza ke canjen matar da suke aure zuwa ga wani mijinAbin mamaki dai baya taba karewa a duniyar nan, idan mutum na yawo zai hadu da abinda zai jima yana bashi mamaki wani lokacin kuma yana bashi haushi.


A irin haka ne yau muke tafe muku da labarin wata kabila da suke canjen matansu zuwa ga wasu.

Ina nufin wani zai bewa wani matarsa yana komai da ita kamar yadda shima za a bashi ta wani yana komai da ita.


Wannan al'adar ana yinta ne a acan wani yanki na kasar america.


Kabilar sun yadda dayin wannan canjen matan ne domin idan akwai wani aljani ko sihiri jikin matar ko kuma jikin mijin wanda ake gadarsa zai kau akan yayan da zasu haifa.Comments