Min menu

Pages

DA DUMI-DUMIN SU AN KONE WANI MUTUM YANZU

 DA DUMI-DUMIN SU!Yanzu-yanzu fusatattun matasa sun kone wanda ya yi batanci ga Annabi a Lagos


Wasu fusatattun mutane a yankin babbar kasuwar Mile 12 International Market dake Lagos sun kone wani kwamanda ‘yan banga mai suna Haladu Muhammad biyo bayan batanci ga Annabi S.A.W ta hanyar babbaka masa wuta.

Comments