Min menu

Pages

Ango ya sanar da fasa auren nasa a ranar da za'a daura auren nasa saboda ya kama amaryar tasa da wannan laifin wanda ya jawo cece kuce

 Ango ya sanar da fasa auren nasa a ranar da za'a daura auren nasa saboda ya kama amaryar tasa da wannan laifin wanda ya jawo cece kuce.Abinda ya faru ya sanya anyi tayin cece kuce saboda fasa auren da wani miji yayi a ranar daurin aurensa da budurwar tasa saboda cin amanarsa da budurwar tayi.


Kowa dai ya sani ranar aure rana ce ta farin ciki da walwala ga ango da kuma amarya to amma su wadannan mutanen yazo musu ne a baibai saboda wani al'amari daya faru wanda hakan yasa angon fasa auren nasa da matar tasa saboda ya gano tana cin amanarsa ita da babban abokinsa.


Mutumin da ya dauka a matsayin babban aboki da kuma matar da zai aura ya gano cewa cutarsa suke ta bayan fage wanda hakan yasa yace ya fasa auren.


Duk da mutane sunyi ta bewa angon hakuri hakama matar tayi ta kuka tana bewa angon hakuri akan sharrin zuciya ne yasa take aikata wannan abin da abokinsa amma hakan bai sanya angon ya hakura ba.


Daga karshe dai dole an fasa auren.

Comments