Min menu

Pages

Yanzu yanzu shugaba Muhammadu Buhari ya nada sabon shugaban yan sanda

 Yanzu yanzu shugaba Muhammadu Buhari ya nada sabon shugaban yan sandaShugaba Buhari ya nada DIG Usman Alkali Baba a matsayin shugaban yan sanda na kasa.


Wanda shine a madadin Muhd Abubakar Adamu.


Dama can idan baku manta ba shugaba Muhammadu Buhari ya sake karawa Muhd Abubakar Adamu lokacin aiki ne bayan lokacin sa ya kare.Comments