Min menu

Pages

Nijeriya Tafi Kowacce Kasa Saukin Man Fetur A Duniya


 Nijeriya Tafi Kowacce Kasa Saukin Man Fetur A Duniya
Ana saida Litar Man Fetur duk guda Naira 407 a kasar China.


Ana saida Litar Man Fetur duk guda Naira 365 a kasar Saudi Arabia.


Ana saida Litar Man Fetur duk guda Naira 450 a kasar Amurka.


Ana saida Litar Man Fetur duk guda Naira 390 a kasar Sudan.


Ana saida Litar Man Fetur duk guda Naira 360 a kasar Afrika ta kudu.


Ana saida Litar Man Fetur duk guda Naira 165 a Nijeriya, inda ake tunanin nan gaba kadan zai iya komawa 230.


Rahotanni sun nuna cewa babu wata kasa da ta kai Nijeriya saukin Man Fetur a Duniya.


Shin tsakanin Nijeriya da sauran kasashen Duniya wacce kasa tafi saukin Man Fetur?

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments