Min menu

Pages

Malam Pantami nada baiwa masu yawa ga kadan daga ciki

 Allah yayiwa Malam Pantami baiwa mai tarin yawa..Dan haka zamu fadi wasu kadan daga cikinsu..


Malam Pantami yanada baiwar haddace qur'ani izu sittin.


Sannan ya iya tafsir


Ya iya yaren larabci


Ya iya turanci


Allah ya bashi farin jini


Allah ya bashi Ilimin sanin hadith


Yanada tsantsar kyau


Sannan yanada kwakwalwa mai karfi wajen saurin rike karatu.

Yanada kamala


Ga fara'a


Ga tausayi

Ga kunya


Sanin girman mutane


Ga sani a bangaren computer


Ga kyauta


Hakika Malam Pantami yanada baiwa masu yawa Allah ya kare mana shi ya daukaka shi.Comments