Min menu

Pages

Mummunan hatsarin jirgin kasa yai sanadin mutuwar mutum hamsin da hudu

 Wani jirgin kasa yayi hatsari wanda hakan yai sanadin mutuwar mutane da dama.


Makaranta ta farko a Nijeriya

An samu wani jirgin kasa yayi mummunan hatsari wanda a kalla mutane fiye da hamsin suka mutu yayinda mutane masu yawa suka samu munanan raunuka.


Yadda hatsarin ya auku ya biyo bayan saukar da jirgin kasar yayi akan layin nasa a wata gada dake karkashin kasa.


Al'amarin ya faru ne a safiyar ranar juma'a wanda ya faru a kasar Taiwan. Masu bincike sunce wannan shine hatsarin jirgin kasa mafi muni da aka samu tsawon shekaru arba'in.


Hakika hatsarin ya rutsa da mutane masu yawa wasu daga ciki iyalai ne da suka mutu gaba daya.

Comments