Min menu

Pages

Jinin mutane sama da talatin ya daskare bayan anyi musu allurar rigakafin korona

 Anata famar samun matsaloli daga gurare masu yawa da ake danganta abin da allurar rigakafin korona.Tun bayan zuwan allurar rigakafin korona da akaiwa mutane sai aka dinga samun faruwar matsaloli nan da kuma can.


Wanda hakan ya haifar da fargaba ga mutanen da suka karbi rigakafin.


Hukumar dake kula da magunguna ta kasar ingila tace kawo yanzu dai wajen mutane talatin ne jininsu ya daskare bayan sun karbi rigakafin korona.


To saidai hukumar tace wannan bawai yana nuna tsananin hatsarin allurar bane da ya wuce misali.


Sannan kuma mutanen da allurar ta daskararwa jini basu kama koda rabin rabin mutanen da allurar bataiwa komai ba.


Ko anan Nijeriya wasu nata korafin cewa allurar tayi kusu illa domin ko baya bayan nan an samu wata a Kaduna da tayi ta aman jini bayan ta karbi rigakafin allurar korona.


Dan haka manyan kasashe irinsu holland da kanada da faransa.Comments