Min menu

Pages

Kasashen da suka fi ko ina kyawawan mata a Duniya

 Wasu kasashe wanda suka fi ko ina kyawawan mata a Duniya.Mutane za suce ai kowacce kasar ma akwai kyawawan yan mata.


Eh hakane ko ina kyawawan mata to amma akwai inda yafi masu kyau dan haka yau cikin shirinmu na zagaya Duniya muna dauke muku da jerin wasu kasashe wanda bincike ya nuna sunfi ko ina mata masu kyau kuma hadaddu a Duniya.


To amma muna so kafin ma muyi nisa yanada kyau mu sanar muku da cewa kowanne mata sunada kyau to amma kyawun nasu kala kala ne.


Wani shi kyawun fuska yake so wani jiki wani baki wani kuma za kuga ido kawai yake so a jikin mace yayinda wani kuma yafi son baki ko surar dirin mace.


Dan haka kai tsaye muje muga kasashen da suka fi mata masu matukar kyau dan haka in saurayi yaga sunyi masa zai iya zuwa domin ya auro su.


√ Brazil


√ Ukraine


√  South Korea


√ Denmark


√ Columbia


√ Russia


√  Venezuela


√ Italy


√ Netherland


√ Australia


√ Argentina


√ USA


√  India


√ UK


√ Phillipines


√ Sweden


Wadannan sune kasashen da bincike ya nuna sunfi kowacce kasa a Duniya mata masu kyau.

Comments