Min menu

Pages

Kasar Nijeriya ta rasa ci gaba ne saboda yawan haihuwar da ake inji Sunusi Lamido Sunusi

 Kasar Nijeriya ta rasa ci gaba ne saboda yawan haihuwar da ake inji Sunusi Lamido SunusiYawan haihuwa da ake yi ne ya hana kasar Najeriya samun ci gaba~Inji Sanusi Lamido Sanusi

An fara samun takun saka tsakanin Dangote da BUA

Tsohon sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana cewa yawan haihuwa da ake yi a Najeriya ne ya hana kasar samun ci gaba.


Akan haka Sarkin ya bukaci ma'aurata da su bi hanyoyin rage yawan haihuwa da su ke yi.

Comments