Min menu

Pages

Kabilar yarabawa sunyi zama yau akan kudurin su na son a raba Nijeriya

 Kabilar yarabawa ta sake sabon zamaDazu dazu manya daga cikin kabilun yarbawa sukai zama domin kawo kudurinsu na son a raba kasar.


Dama ba tun yau ba suke ta ire iren irin wadannan kiraye kirayen na son a raba kasar a basu nasu kason.


Ko kwanakin baya sun fitar da kalar kudin da za suna amfani dashi da zarar an ware su.


Manya da samari yan kabilar yarabawan da dama suna so suga an ware musu kasar tasu suna cin gashin kansu.


To saidai wasu tsirari daga cikinsu basu aminta da a raba Kasar ba.


Ko yau da wasu suka kawo wannan kudurin bola tinubu bai amince da batunsu ba yadai basu hakuri yace abinda yake so shine su hada kansu su mara masa baya a zaben da za ayi domin ganin ya samu shugabancin kasar.


Kabilar da basa binne gawar mutum idan ya mutu

Comments