Min menu

Pages

Jam'iyar PDP ta dakatar da Kwankwaso na tsawon wannan lokacin a kano

 Jam'iyyar PDP ta dakatar da Kwankwaso a kano.Uwar jam'iyyar PDP din ta dakatar da Kwankwaso tsawon watanni uku.


In baku manta ba yanzu wajen tsawon sati guda kenan da akai rikici tsakanin yan jam'iyyar a Kaduna.


Wanda yau dinnan uwar jam'iyyar PDP din ta fitar da cewar ta dakatar da Kwankwaso daga cikin jam'iyyar tsawon watanni uku.


Dakatarwar bata tsaya nan ba har bincikarsa uwar jam'iyyar tace za tayi.


Kome yai zafi haka? Ga dai wasikar dakatarwar a kasa.Comments