Min menu

Pages

Babu wani da Buhari zai saurarawa kan yakar yan kungiyar IPOB

 


Buhari bazai saurarawa kowa ba daga cikin yan kungiyar IPOB masu son kawo yamutsi a Nijeriya.


Shugaba Buhari ya shirya tsaf domin yakar duk wani mai son kawo cikas a Nijeriya musamman yan kungiyar IPOB inji mai magana da yawun shugaban kasar garba shehu.


Ya kara da cewa babu wani daya isa yin barazana ga shugaban kasar Muhammadu Buhari a wannan lokacin.


Dan haka zamu dauki mataki akan wadannan yaran masu son hargitsa kasar inji malam garba shehu.


Dan haka zamu tarwatsa su ba tare da damuwar komai ba

Comments