Min menu

Pages

Ana ci gaba da samun sa'insa a nadin sabon shugaban kasar chadi

 Ana ta ci gaba da samun sa'insa da takaddama a nadin sabon shugaban kasar chadi.


Karanta:- Na kusa da shugaban kasar chadi ne suka kashe shi

Tun bayan da shugaban kasar chadi ya rasu jiya ake ta famar samun sa'insa a nadin sabon shugaban kasar.


Majiya mai karfi ta rawaito cewa Shugaban kasar Idris dabby yayi aure kala kala kafin a kashe shi hakan yasa ya tara yaya masu yawa.


To hakan yasa yanzu daya mutu sai kuma ake ta samun takaddama tsakanin yayan na cewar waye zai gaje shi.


Duk da tunda ya rasu mutane ke ta cewar dan nasa mai mukamin kanal din..


Mutuwar shugaban kasar chadi ta girgiza mutane da dama dake kasashe daban daban da suka hadar da Nijeriya da Nijar dama sauran kasashen.


Mutane da dama sun nuna alhinin rashin gwarzon jarumi mai kokarin fita filin daga domin yin fito na fito da duk wasu masu tada kayar baya.


Yayi yaki da yan boko haram ya samu nasara a kansu kafin daga baya wasu yan tawaye su halakashi.

Comments