Min menu

Pages

Za'a sake rabawa yan Nijeriya tallafin 30,000

An ciyo bashin dala biliyan daya domin a sake bewa masu kananan Sana'o'i rance.Wanda kusan kowa zai samu dubu talatin domin dogaro da kansa.


A takaice wajen mutane dubu dari uku ne zasu amfana da wannan tallafin rance na kudin inda kowa cikinsu zai samu dubu talatin wasu kuma dubu hamsin.


Ministan dake kula da harkar yace tsarin zai taimaka kwarai da gaske wajen farfado da tattalin arzikin kasar kuma za a rage yawan masu zaman banza.

Comments