Min menu

Pages

Yanzu yan bindiga suna bada wuta a garin Bakori dake jihar Katsina

 Lamarin tsaro ya zama saidai muce Innalillahi wa'inna'ilaihirrajiun.Yanzu labarin da yake zuwa mana yan bindinga sun dira wani kauyen Bakori sun bude wuta


Majiya mai karfi ta tabbatar da aukuwar wannan batun inda aka ce yan bindingar suna can sun bude wuta a kauyen kakumi.


Hakika lamarin tsaro koda yaushe kara durkushewa yake yanzu zaiyi wuya mutum ya hau kafar sada zumunta ba tare da ya iske labarin an kai hari wani gari ba.


Allah ya kare amin summa amin
Comments