Min menu

Pages

Sojoji sunyi zanga zanga bisa wani babban dalili

 Sojoji sun gabatar da wata zanga zanga yau..Al'amarin ya faru ne a jihar Birni dake Nigeria.


Sojojin sunyi wannan zanga zangar ne yau a Borno saboda rashin kayayyaki isassu da zasu iya tunkarar masu tada kayar baya.


Sun gabatar da zanga zangar ne yau juma'a, sannan sun nemi gwamnati data taimaka ta kara musu kudin alawus.


To saidai wasu suna ganin kamar hakan ka iya zama babbar barazana ko kalubale ga sojojin da suka ce sun sayo makamai da kudin da gwamnatin ta ware domin sayen makaman.


A yan kwanakin nan wani abu ya cika kafafan yada labarai cewar ana zargin wasu manya daga cikin sojoji cewar sunyi awun gaba da kudin makamai inda su kuma suka fito suka karyata.


Comments