Min menu

Pages

Watan Ramadan saudia ta fitar da sunan malaman da zasu jagoranci sallar taraweeh da tahajjud

 


Watan Ramadan dake shirin kamawa kasar saudia ta sanar da sunan Malamai kuma limaman da zasu jagoranci sallar taraweeh da tahajjud.


Malaman sune zasu jagoranci sallar a masallacin haramin makka.


Dan haka ga jerin sunan malaman


√ Sheikh abdulrahman Al sudais

√ Sheikh Saud Al Shuraim

√ Sheikh Abdallah Awad Al juhany

√ Sheikh Maher Almuaiqly

√ Sheikh Bandar Baleelah

√ Sheikh Yaseer  AldossaryWannan shekarar babu bakon limami daga wani guri da aka amince daya jagoranci sallolin bana inji wata sanarwa.


Comments