Min menu

Pages

Wata kotu ta yanke masa daurin shekara 400 a gidan maza saboda wannan dalilin

 Hukuncin shekaru 400 a gidan yariWata kotu ta yankewa wani mutum zaman gidan yari na kimanin shekaru dari hudu saboda mummunan aikin da yake aikatawa.


Abinda mutumin yake shine yasa alkalin kotun yi masa wannan hukuncin na daurin shekaru dari hudu a gidan maza.


Kamar yadda alkalin kotun yace an samu wannan mutumin dan kimanin shekaru 46 da laifin ya yiwa yarinyar yar sa yar kimanin shekaru biyar fyade har wajen sau dari a tsawon shekaru.


Wanda wannan yasa kotun daukaka karar dake zamanta a South Africa ta yanke masa wannan hukuncin ranar juma'a.


Ba iya wannan ne laifinsa ba dama can ya saba yiwa yara kanana fyade wanda wannan yana daga cikin karya dokar kasar.

Comments